Exodus 8:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan sa iyaka tsakanin jama’ata da jama’arka. Gobe ne wannan mu’ujiza za tă auku.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَهَكَ ذَنْسَا إِيَاكَ ڟَكَانِنْ جَمَعَتَ دَ جَمَعَرْكَ؞ وَنَّنْ عَلَمَ ذَاتَ كَسَنْثٜىٰ غُواْبٜىٰ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan sa iyaka tsakanin jama'ata da jama'arka. Gobe ne wannan mu'ujiza za ta auku.”’