Exodus 8:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Musa ya ce, โWannan ba zai yiwu ba. Hadayun da mukan miฦa wa Ubangiji, Allahnmu haram ne ga Masarawa. In kuwa muka miฦa hadayun da suke haram a idanunsu, ba za su jajjefe mu ba?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ู
ููุณููฐู ููุซูููฐ ยซุจูุฐููู ููุฏูููุฏููู ุญูููุจูุ ุบูู
ูุง ููุฏูุงูููู ุฏู ุฐูุงู
ู ู
ฺููงูุง ูู ููููููููฐูู ุงูููููู ููู
ู ุฐูุงุณู ุฐูู
ู ุงููุจููู ุจููู ฺจูู
ู ุบู ู
ูุตูุฑูุงููุงุ ุนูุฏููู ฺขูุง ู
ููู ู
ฺููงู ุงููุฑููู ููุทูููููู ููุฏูุงูููู ุณูุนูุฏูู ู
ูุตูุฑูุงููุง ุณูููููฐ ุบูููููู
ูุ ุฐูุงุณู ุฌูููฐุฌููููฐฺขูููฐู
ู ุฏู ุฏฺูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Musa ya ce, โBa zai kyautu a yi haka ba, gama irin dabbobin da za mu miฦa wa Ubangiji Allahnmu hadaya da su, haramu ne ga Masarawa. Idan fa muka miฦa hadaya da waษannan dabbobi da suke haramu a idon Masarawa za su jajjefe mu da duwatsu.