Exodus 8:29 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya amsa, โ€œDa zarar na bar ka, zan yi adduโ€™a ga Ubangiji, gobe kuwa ฦ™udaje za su bar Firโ€™auna da fadawansa da kuma mutanensa. Sai dai a tabbata Firโ€™auna bai sฤke yin ruษ—i ta wurin ฦ™in barin mutane su tafi su miฦ™a hadayu ga Ubangiji ba.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ูƒููˆูŽ ูŠูŽุงู”ูŽู…ู’ุณูŽ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซุฏูŽุธูŽุฑูŽุฑู’ ู†ูŽุจูŽุฑู’ ู†ูŽู†ู’ุŒ ุฐูŽู†ู’ ุถููˆุงู’ฺงู ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุบููˆุงู’ุจูœู‰ูฐ ฺงูุฏูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุณูุจูŽุฑู’ูƒูŽุŒ ูŠูŽุง ฺขูุฑู’ุนูŽูˆู’ู†ูŽุŒ ุฏูŽ ุฏูŽุชู‘ูŽุงูˆูŽู†ู’ูƒูŽ ุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ูƒูŽุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูƒูŽุฏูŽ ูƒูŽูƒูุณู’ูƒูุฑูŽ ูƒูŽุณูŽุงูƒูœู‰ูฐ ุฑููˆุทูู†ู’ู…ู ูƒูŽู‡ูŽู†ูŽู…ู ุชูŽฺขููŠูŽ ู…ููŠู ูˆูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa kuwa ya ce, โ€œNan da nan da tashina daga gabanka, zan yi addu'a ga Ubangiji, ฦ™udajen kuwa za su rabu da kai, da fฤdawanka, da jama'arka gobe, kada ka sฤke yin ruษ—i, ka ฦ™i barin jama'ar su tafi, su miฦ™a wa Ubangiji hadaya.โ€