Exodus 8:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Musa ya rabu da Fir’auna, ya kuma yi addu’a ga Ubangiji,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُوسَٰى يَڢِتَ دَغَ غَبَنْ ڢِرْعَوْنَ يَا ضُواْڧِ يَهْوٜىٰهْ يَكَوَرْدَ دُكَنْ ڧُدَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa ya fita daga wurin Fir'auna, ya roƙi Ubangiji.