Exodus 8:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma a wannan lokaci ma, Fir’auna ya taurare zuciyarsa, bai kuma bar mutanen suka tafi ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا دُكْدَهَكَ أَوَنَّنْ لُواْكَثِ ڢِرْعَوْنَ يَتَوْرَرَ ذُوثِيَارْسَ، بَيْكُوَبَرْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُتَڢِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka Fir'auna ya taurare zuciyarsa a wannan lokaci kuma, ya ƙi sakin jama'ar.