Exodus 8:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Haruna ya miƙa hannunsa bisa ruwan Masar, kwaɗi kuwa suka fito, suka mamaye ƙasar Masar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ هَٰرُونَ يَمِيڧَ سَنْدَنْ كِيوُانْسَ عَبِسَ ضُوَيٜىٰنْ مَصَرْ، سَيْ ݣُوطِ سُكَيِ تَڢِتُواْوَ حَرْ سُنْ رُڢٜىٰ ڧَسَرْ مَصَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haruna ya miƙa sandansa a bisa ruwayen Masar, kwaɗi kuwa suka fito, suka rufe ƙasar Masar.