Exodus 9:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Ka je wurin Fir’auna ka ce masa, ‘Ga abin da Ubangiji Allah na Ibraniyawa ya ce, “Ka bar mutanena su tafi, domin su yi mini sujada.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَهْوٜىٰهْ يَڢَطَا وَ مُوسَٰى يَتَڢِے وُرِنْ ڢِرْعَوْنَ يَثٜىٰ مَسَ «إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَ إِبْرَانِيَاوَا، ‹كَبَرْ جَمَعَتَ سُتَڢِے سُيِ مِنِ سُجَّدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Je ka wurin Fir'auna, ka faɗa masa cewa, ‘Ni Ubangiji Allah na Ibraniyawa, na ce ka saki jama'ata domin su yi mini sujada.