Exodus 9:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka ɗibi tokar matoya, suka tsaya a gaban Fir’auna, Musa ya watsa ta a iska, sai marurai masu zafi suka fiffito bisa mutane da dabbobi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَ طٜىٰبِے تُواْكَ دَغَ مَڧٜىٰرَ سُكَ تَڢِے وُرِنْ ڢِرْعَوْنَ؞ أَغَبَنْ ڢِرْعَوْنَ، سَيْ مُوسَٰى يَوَاڟَرْدَ تُواْكَرْ أَسَرَرِنْ سَمَ؞ تُواْكَرْ كُوَ تَسَا مَرُورَيْ سُكَ ڢِڢِّتُواْ عَكَنْ مُتَنٜىٰ دَ دَبُّواْبِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan suka ɗauko toka daga matoya, suka tsaya a gaban Fir'auna. Da Musa ya watsa ta sama, sai ta zama marurai suna ta fitowa a jikin mutum da dabba.