Exodus 9:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka, gobe war haka, zan sa a yi ƙanƙara mai tsananin gaske, irin wadda Masar ba tă taɓa gani ba tun kahuwarta, har yă zuwa yanzu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غُواْبٜىٰ وَرْهَكَ، ذَنْسَا عَيِ ڧَنْڧَرَ مَيْ ڟَنَنِنْ غَسْكٜىٰ وَدَّ مَصَرْ بَتَ تَٻَ غَنِنْ إِرِنْتَبَ تُنْدَغَ تَارِيحِنْ كَڢَاوَرْتَ حَرْ ذُوَا يَنْذُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gobe war haka zan sa a yi ƙanƙara mai tsananin gaske irin wadda Masar ba ta taɓa gani ba tun kafawarta, har zuwa yanzu.