Exodus 9:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu, ka ba da umarni a dawo da shanunku da kuma kome da kuke da shi wanda yake a gona zuwa gida, gama ฦanฦarar za tฤ kashe kowane mutum ko dabba wadda take a gona wadda ba a kawo cikin gida ba, saโad da ta fฤษo.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฐู ฺขูุงุ ุณููู ููุจูุงุฏู ุนูู
ูุฑููู ุนููููฐููุงู ุดูุงูููููู ุนูุซููููู ุฑูู
ฺูขู ุชูุฑูููฐุฏู ูููุงูููููููฐ ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ููุงูู ููููุฏู ููููููฐ ุงููููุฌูููฐุ ุบูู
ูุง ูููุงูููููููฐ ู
ูุชูู
ู ูููุงู ุฏูุจููุฑู ุฏูุชูููููฐ ููุฌูููฐุ ุงูููู ฺงฺูููงูุฑู ุชฺูขูุงุทููุงูุ ุฐูุงุชู ููุดูููฐุดู ุบูุจูุงุทูููุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu fa, sai ka ba da umarni a lura da awaki, da dukan abin da yake naku wanda yake a saura, gama duk mutum ko dabba wanda ya ragu a saura, wato wanda ba a kawo shi gida ba, zai mutu sa'ad da ฦanฦarar ta zo.โโ