Exodus 9:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗansu daga cikin dattawan Fir’auna suka cika da tsoro saboda abin da Ubangiji ya faɗa, nan da nan suka shigo da dabbobinsu da bayinsu da sauri daga gona zuwa cikin gida.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَنٜىٰ دَتِّجُوانْ ڢِرْعَوْنَ وَنْدَ يَجِڟُواْرُوانْ مَغَنَرْ يَهْوٜىٰهْ ، يَا سَا بَايِنْسَ دَ شَانُنْسَ سُغُدُ ذُوَا ثِكِنْ رُمْڢَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai waɗansu daga cikin fādawan Fir'auna waɗanda suka tsorata saboda abin da Ubangiji ya faɗa, sai suka kawo bayinsu da dabbobinsu cikin gida.