Exodus 9:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Ubangiji ya ce wa Musa, “Miƙa hannunka sama don a yi ƙanƙara a bisa dukan Masar, a bisa mutane da dabbobi, da bisa dukan abubuwan da suke girma a gonakin Masar.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَهْوٜىٰهْ يَڢَطَا وَ مُوسَٰى ثٜىٰوَ يَمِيڧَ حَنُّنْسَ سَمَ دُواْمِنْ ڧَنْڧَرَ تَڢَاطُواْ كُواْعِنَ عَڧَسَرْ مَصَرْ، عَكَنْ مُتَنٜىٰ دَ دَبُّواْبِے دَ كُمَ كَنْ ڟِرٜىٰ ڟِرٜىٰ نَڢِيلَيٜىٰنْ ڧَسَرْ مَصَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Ubangiji ya ce wa Musa, “Miƙa hannunka sama don a yi ƙanƙara a bisa mutum da dabba da bisa dukan itatuwan saura a dukan ƙasar Masar.”