Exodus 9:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya amsa, โTo, da kyau, da zarar na fita daga birnin, zan yi adduโa ga Ubangiji, tsawar za tฤ tsaya, ฦanฦarar kuma za tฤ daina, don ku sani cewa duniya ta Ubangiji ce.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ููุง ุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซุฏูุธูุฑูุฑู ฺููขูุชู ุฏูุบู ุซููููู ุจูุฑูููููุ ุฐููู ู
ฺููงู ุญูููููููู ุบู ููููููููฐูู ุซููููู ุงููุฏููุนูุ ฺูุงููุฑู ุฐูุงุชูุฏูููููุ ุจูุฐูุงุนู ฺงูุงุฑููููู ฺงฺูููงูุฑู ููู
ู ุจู ุฏููุงูู
ููู ููุณููู ุซูููฐูู ุฏููููููุง ุชู ููููููููฐูู ุซูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa ya ce masa, โDa fitata daga cikin birnin, zan yi addu'a ga Ubangiji, walฦiya kuwa za ta tsaya, ฦanฦara kuma ta daina, don ku sani duniya ta Ubangiji ce.