Exodus 9:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
hannun Ubangiji zai kawo muguwar annoba a kan dabbobinka a gona, a kan dawakanka, da jakuna da raฦuma, da kuma a kan shanunka da tumaki da awaki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญูููููู ููููููููฐูู ุฐูููุจูุบูููฐูู ุฏู ุจูููุนู ููู
ูุชููู ููููููููู ุฏูุจูููุงูุจููู ฺขููููููููฐูู ฺงูุณูุงุ ููุชููุงู ุฏููููู ุฏู ุฌูุงูููู ุฏู ุฑูุงฺงูู
ู ุฏู ุดูุงููู ุฏู ุชูู
ููู ุฏู ุงููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
to, hannuna zai auka wa dabbobinka cikin sauruka, da dawakai, da jakai, da raฦuma, da shanu, da tumaki, da awaki, da annoba mai tsanani.