Exodus 9:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma na san cewa kai da fadawanka, har wa yau ba ku ji tsoron Ubangiji Allah ba tukuna.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا كَيْ دَ دَتَّاوَنْكَ، نَسَنِ حَرْ يَنْذُ بَكُجِڟُواْرُوانْ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ بَتُكُنَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma dai na sani, da kai da fādawanka, har wa yau ba ku ji tsoron Ubangiji Allah ba tukuna.”