Exodus 9:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Alkama da gero kam, ba a hallaka su ba, gama lokacin nunansu bai yi ba tukuna.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا أَلْكَمَ دَ أَلْكَمَرْ دَاجِ بَسُ لَلَثٜىٰبَ، غَمَا سُكَنْيِ غِرْمَ دَ لَتِّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma alkama da maiwa ba su lalace ba, gama kakarsu ba ta yi ba tukuna.