Exodus 9:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Fir’auna ya ga cewa ruwa da ƙanƙara da tsawa sun daina, sai ya sāke yin zunubi. Shi da fadawansa, suka taurare zukatansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ ڢِرْعَوْنَ يَغَ أَنْطَوْكٜىٰ ضُوً سَمَ دَ ڧَنْڧَرَ دَ ڟَاوَ، سَيْ يَسَاكٜىٰيِنْ ذُنُوبِ يَتَوْرَرَ ذُوثِيَارْسَ دَشِ دَدَتَّوَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Fir'auna ya ga an ɗauke ruwa, da ƙanƙara, da kuma walƙiya, sai ya sāke yin zunubi, ya taurare zuciyarsa, da shi da fādawansa.