Exodus 9:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Ubangiji zai raba tsakanin dabbobin Isra’ila da na Masar, saboda kada wata dabbar Isra’ilawa ta mutu.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا نِے يَهْوٜىٰهْ ذَنْسَا إِيَاكَ ڟَكَانِنْ دَبُّواْبِے نَ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا دَ مَصَرَاوَا، يَدَّ بَ كُواْ دَبَّ طَيَ نَمُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ وَنْدَ ذَيْمُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan raba tsakanin dabbobin Isra'ilawa, da na Masarawa. Ko ɗaya daga cikin dabbobin Isra'ilawa ba zai mutu ba. Na riga na sa lokacin.