Exodus 9:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kashegari Ubangiji ya yi haka. Dukan dabbobin Masarawa suka mutu, amma babu dabba guda ta Israโilawan da ta mutu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุดูููฐุบูุฑู ููููููููฐูู ูููู ุงููุจูููุฏู ฺููขูุทูุงุ ุฏููููู ุฏูุจูููุงูุจููู ู
ูุตูุฑูุงููุง ุณููู ู
ูุชูุ ุนูู
ููุง ุจู ูููุงู ุทููู ุฏูุบู ุซููููู ุฏูุจูููุงูุจููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ููููุฏู ููู
ูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kashegari kuwa Ubangiji ya aikata al'amarin. Dukan dabbobin Masarawa suka mutu, na Isra'ilawa kuwa, ko ษaya bai mutu ba.