Exodus 9:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Ubangiji ya ce wa Musa da Haruna, “Ɗibi tokar matoya cike da tafin hannuwanku, Musa kuwa zai watsa tokar sama a gaban Fir’auna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ وَ مُوسَٰى دَ هَٰرُونَ «كُطٜىٰبِے تُواْكَ ثِكٜىٰ دَ تَڢِنْ حَنُّوَنْكُ دَغَ مَڧٜىٰرَ، سَيْ مُوسَٰى يَوَاڟَرْدَ تُواْكَرْ أَسَرَرِنْ سَمَ أَعِدُوانْ ڢِرْعَوْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuma ya ce wa Musa da Haruna, “Dibi tokar matoya cike da tafin hannuwanku, Musa kuwa zai watsa ta sama a gaban Fir'auna.