Ezekiel 1:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Fuskokinsu sun yi kamar haka. Kowanne a cikin huษun yana da fuskar mutum, kuma a gefen dama kowanne yana da fuskar zaki, a hagu kuma fuskar maraฦi; kowanne yana kuma da fuskar gaggafa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุง ููุฏูู ููู
ูููููู ฺขูุณููููุงูููููุณู ููููููฐุ ูููุงูููููููฐ ุนูุซููููู ุญูููุชููููููู ุญูุทู ููููุฏู ฺขูุณููู ุงููุฑููู ุชูู
ูุชูู
ู ุงููุบูุจู ุฏู ฺขูุณููู ุงููุฑููู ุชูุฐูุงูู ุงููุบูููฐฺขูููฐูู ุฏูุงู
ู ุฏู ฺขูุณููู ุงููุฑููู ุชูุจูุฌูู
ู ุงููุบูููฐฺขูููฐูู ููุบู ุฏู ููู
ู ฺขูุณููู ุงููุฑููู ุชูุบูุบฺููขู ุนูุจูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamannin fuskokinsu, su huษu ษin, kowannensu yana da fuska irin ta mutum a gaba, da fuska irin ta zaki a dama, da fuska irin ta bijimi a hagu, da fuska irin ta gaggafa a baya.