Ezekiel 1:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Haka fuskokinsu suka kasance. Fikafikansu sun buษu sama; kowanne yana da fikafikai biyu, ษaya yana taษa fikafikan ษayan halittar a ษayan gefe, fikafikai biyu kuma suna rufe jikinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญููู ฺขูุณููููุงูููููุณู ุณูููููฐุ ฺขฺูููขูููููุณู ุจููู ูููู ุนูุจููุทูููฐ ุณูููููฐุ ูููุงูููููููฐ ฺขฺูููขููู ูููู ุชููปู ฺขฺูููขููููู ุญูููุชููุฑู ุฏูุชูููููฐ ุงููุบูููฐฺขูููฐููุชูุ ุณูููุฑููู ฺขฺูููขููููู ุจููู ููููุ ูููุงูููุซูููฐ ุญูููุชูู ุชูุฑฺูขูููฐ ุฌูููููุชู ุฏูุณููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kuma buษe fikafikansu sama. Kowane taliki yana taษa fiffiken ษan'uwansa da fikafikansa biyu, da kuma fikafikansa biyu yake rufe jikinsa.