Ezekiel 1:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowanne ya miƙe gaba sosai. Duk inda ruhu zai tafi, can za su, ba tare da juyawa ba yayinda suke tafiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ ذَاسُيِ غَبَ عَتَكُواْوَنٜىٰ غٜىٰڢٜىٰ، سُنَ تَڢِيَ تَرٜىٰ كُمَ بَاتَرٜىٰدَ جُويَا جِكِنْسُبَ؞ سُنَ تَڢِيَ أَدُكْ عِنْدَ رُوحُ يَمُواْڟَسُ سُتَڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowannensu kuwa ya miƙe gaba sosai, zuwa inda ruhu ya bishe shi. Sun tafi ba waiwaye.