Ezekiel 1:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda nake kallon rayayyun halittun nan, sai na ga da’ira a ƙasa kusa da kowace halitta da fuskokinsa huɗu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً إِنَ ثِكِنْ كَلُّوانْ حَلِتُّنَّنْ، سَيْغَا وَتَ ڧَڢَا كَمَرْ تَكٜىٰكٜىٰ عَڧَسَا كُسَدَ حَلِتُّنْ؞ أَݣَويْ ڧَڢَا طَيَ دُواْمِنْ كُواْوَثٜىٰ حَلِتَّرْ نَنْ مَيْ ڢُسْكُواْكِ حُطُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da na dubi talikan, sai na ga ƙafafu huɗu kamar na keke a ƙasa kusa da talikan. Ɗaya domin kowane taliki.