Ezekiel 1:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda suke tafiya, sukan nufi duk wani gefe guda cikin gefe huɗun da halittun suka nufa; da’irorin ba za su juya ba sa’ad da halittun suke tafiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ ذَاسُيِ غَبَ، أَدُكْ غٜىٰڢٜىٰ طَيَ عَثِكِنْ حُطُ دَ سُكَ نُڢَ، ذَاسُيِ تَڢِيَ تَرٜىٰ كُمَ بَاتَرٜىٰدَ جُويَا جِكِنْسُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suke tafiya, suna tafiya a kowane waje, ba sai sun juya ba.