Ezekiel 1:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙarafansu da suka yi kamar zobe sun yi tsayi suna kuma da bantsoro, dukan ƙarafan nan huɗu kuwa da suka yi kamar zobe suna cike da idanu a kewaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا يَدَّ غِدَنْ ڧَڢَاڢُنْسُ سُكٜىٰ؞ غِدَنْ ڧَڢَاڢُنْ سُنَدَ ڟَيِ سُنَ كُمَ دَ بَنْ ڟُواْرُواْ، غَمَا دُكَنْ غِدَنْ ڧَڢَاڢُ حُطُنَّنْ أَݣَويْ إِدَانُو كٜىٰوَيٜىٰ دَسُو دُكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Akwai waɗansu ƙarafa kamar zobe, da idanu kuma tantsai kewaye da ƙafafun.