Ezekiel 1:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A rana biyar ga wata, a shekara ta biyar ne ta zaman bautan Sarki Yehohiyacin,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَ تَبِيَرْ غَ وَتَنْ أَ شٜىٰكَرَا تَبِيَرْ بَايَنْدَ عَكَ كَيْ سَرْكِے يٜىٰهُواْيَكِنْ ذُوَا بَوْتَا،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kan rana ta biyar ga watan, a shekara ta biyar da aka kai sarki Yekoniya bautar talala,