Ezekiel 1:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A bisa kawunan rayayyun halittun nan akwai abin da ya yi kamar ƙanƙara, mai bantsoro.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ شِمْڢِطٜىٰ أَ سَمَ دَ كَنْ حَلِتُّنْ أَݣَويْ وَنِ أَبُ مَيْ كَمَنِّنْ مُرْڢِ وَنْدَ يَكٜىٰ ڨَلِّ كَمَرْ مَدُوبِے، أَبِنْ ڟُواْرُواْ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sama da talikan akwai kamannin al'arshi mai walƙiya kamar madubi.