Ezekiel 1:24 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da halittun suke tafiya, sai na ji ฦarar fikafikansu, kamar rurin ruwaye masu gudu, kamar muryar Maษaukaki, kamar hayaniyar rundunar mayaฦa. In sun tsaya cik, sukan sauko da fikafikansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููู ุณูุนูุฏูู ุญูููุชูููู ุณูููููฐ ุชฺูขูููุ ุณููู ููุฌู ฺงูุงุฑูุฑู ฺขฺูููขูููููุณู ููู
ูุฑู ุฑููุฑููู ุฑูุงฺงูู
ููู ุถูููุ ููู
ูุฑู ู
ูุฑูููุฑู ฺูุงูู ุชู ู
ููู ุฅูููููุงู ุฏููู ุ ููู
ูุฑู ฺงูุงุฑูุฑู ููููุงููููุฑู ุถูููุฏูููุงุฑู ุณููุงูุฌูุ ุณูุนูุฏูู ุญูููุชูููู ุณููู ฺูููุ ุณููู ุณูุณูููููุฑู ุฏู ฺขฺูููขูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suke tafiya, sai na ji motsin fikafikansu kamar amon ruwa, kamar kuma muryar tsawar Maษaukaki, kamar hayaniyar runduna. Idan sun tsaya cik, sai su saukar da fikafikansu.