Ezekiel 1:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ga daga abin da ya yi kamar kwankwasonsa zuwa bisa ya yi kamar ƙarfe mai walƙiya, sai ka ce wuta, kuma daga kwankwasonsa zuwa ƙasa ya yi kamar wuta; haske kuma mai walƙiya sosai kewaye da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ ݣُونْݣُوسُوانْسَ ذُوَا سَمَ نَغَ يَنَ ڨَلِّ كَمَرْ تَغُلَّرْ دَ عَكَغُواْغٜىٰ، وَنِ أَبُ كَمَرْ وُتَا يَنَ كٜىٰوَيٜىٰ دَشِ؞ دَغَ ݣُونْݣُوسُوانْسَ ذُوَا ڧَسَا كُمَ نَغَ وَنِ أَبُ كَمَ دَ وُتَا يَنَ وَلْڧِيَ كٜىٰوَيٜىٰ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga kwankwasonsa zuwa sama yana walƙiya kamar tagullar da aka kewaye ta da wuta. Daga kwankwasonsa zuwa ƙasa yana haskakawa kamar wuta.