Ezekiel 1:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar kamannin bakan gizo a cikin gizagizai a ranar da aka yi ruwan sama, haka hasken da ya kewaye shi. Wannan shi ne kwatancin kamannin ษaukakar Ubangiji. Saโad da na gani, sai na fฤษi rubda ciki, na kuma ji muryar wani tana magana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ูุฑู ููุฏูู ุนูููููฐุบููููู ุจููููู ุบูุฐููุงู ุชููู ุญูุตูููููุงููุง ุนูุซููููู ุบูุฑูุบูุฌูููฐ ุงูู ุฑูุงููุฑู ุฏู ุนููููู ุถููู ุณูู
ูุ ุญููููููู ุนููู ุบู ุญูุตูููููฐููุฏู ููููููฐููููููฐุดูุ ููููููู ุดููููููฐ ุจููููููุฑู ููู
ูููููู ุทูููููููุฑู ููููููููฐูู ุ ุณูุนูุฏูู ููุบูููุ ฺููขูุงุทู ุฏู ฺขูุณูููุชู ุญูุฑู ฺงูุณูุงุ ุณููู ููุฌู ู
ูุฑูููุฑู ูููู ุชููู ู
ูุบูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar kamannin bakan gizo a cikin gizagizai a ranar da aka yi ruwan sama, haka nan kamannin hasken da yake kewaye da shi yake. Wannan shi ne kamannin kwatancin ษaukakar Ubangiji. Sa'ad da na gani, sai na faษi rubda ciki, na ji muryar wani tana magana.