Ezekiel 1:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
maganar Ubangiji ta zo wa Ezekiyel firist, ษan Buzi, kusa da Kogin Kebar a ฦasar Babiloniyawa. A can hannun Ubangiji yana a kansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ูููู ู
ูุบููู ุฏู ููุธฺูงูููุงูู ฺขูุฑูุณูุชูุ ุทููู ุจูุธูุ ุนูุซููููู ฺงูุณูุฑู ุจูุงุจููููุ ููุณูุฏู ูููุงูุบููู ููููฐุจูุฑูุ ุฅูููููุงูู ุญูููููู ููููููููฐูู ูุงููููุงูู ุนูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya yi magana da Ezekiyel, firist, ษan Buzi, a ฦasar Kaldiyawa, kusa da kogin Kebar. Ikon Ubangiji yana bisa kansa.