Ezekiel 1:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na duba, sai na ga guguwa ta taso daga arewa babban hadari cike da walฦiya kewaye da haske mai haske sosai. Tsakiyar wutar ta yi kamar ฦarfe mai cin wuta balbal,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ููููููุงูุ ุณูููุบูุง ููุฏูุฑู ู
ููู ุงููุณููู ููุชูุงุณููุงู ุฏูุบู ููุฌูููฐูู ุงููุฑูููฐููุ ุจูุจูููู ุบูุฑูุบูุฌูููฐุ ุญูุตูููููฐ ููู
ู ูููู ุญูุตูููููุงููุง ููููฐููููููฐ ุฏูุดูุ ููุชูุง ููู
ู ุชููู ุชฺูููููงููู ุฏูุบู ุซูููููุณูุ ุนฺููููููุฑู ููุชูุฑู ูููู ุงููุจู ูููู ฺจูููู ููู
ูุฑู ุชูุบููููุฑู ุฏู ุนูููุบููุงูุบูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da na duba, sai ga hadiri mai iska ya taso daga wajen arewa, da wani babban girgije da haske kewaye da shi, da wuta tana ta ci falfal. A tsakiyar wutar wani abu yana walฦiya kamar tagulla.