Ezekiel 1:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
a cikin wutar kuwa akwai abin da ya yi kamar halittu guda huɗu. A bayyane kamanninsu ya yi kamar siffar mutum,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ ثِكِنْ ڟَكِيَرْ وُتَرْ، سَيْغَا وَطَنْسُ أَبُبُوَ مَاسُ كَمَنِّنْ حَلِتُّو مَاسُ رَيْ؞ غَا إِرِنْ كَمَنِّنْسُ، سُنَ كَمَ دَ یَنْ أَدَمْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga tsakiya wutar, sai ga kamannin waɗansu talikai su huɗu. Ga irin kamanninsu, suna kama da mutane.