Ezekiel 1:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A ƙarƙashin fikafikansu huɗu suna da hannuwan mutum a kowane gefe. Dukansu huɗu suna da fuskoki da fikafikai,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنَدَ حَنُّوَ إِرِنَّمُتُمْ عَڧَرْڧَشِنْ ڢِكَڢِكَنْسُ؞ غَا يَدَّ ڢُسْكُواْكِ دَ ڢِكَڢِكَنْ حَلِتُّو حُطُنَّنْ سُكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna kuma da hannuwa kamar na mutane a ƙarƙarshin fikafikansu huɗu. Ga yadda fuskoki da fikafikan talikai huɗu ɗin suke.