Ezekiel 10:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Jikunansu gaba ɗaya, har da bayansu, hannuwansu da fikafikansu, sun cika gaba ɗaya da idanu, kamar yadda suke a da’irori huɗun.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ جِكِنْسُ دَ غِدَنْ ڧَڢَاڢُنْسُ دَ وَيُواْيِنْ ڧَڢَاڢُنْ دَ ڢِكَڢِكَنْسُ دَ كُمَ ڧَڢَاڢُنْ كُواْوَنّٜىٰنْسُ، دُكَنْسُ سُنَدَ إِدَانُو عَكٜىٰوَيٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suna da idanu a jikunansu ko'ina, a bayansu, da hannuwansu, da fikafikansu da kuma ƙafafunsu.