Ezekiel 10:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowane daga kerubobin yana da fuskoki huɗu. Fuska ɗaya na kerub ne, na biyun fuskar mutum ne, na ukun fuskar zaki ne, na huɗun kuwa fuskar gaggafa ce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَنّٜىٰنْسُ يَنَدَ ڢُسْكَ حُطُ؞ ڢُسْكَ تَڢَرْكُواْ تَحَلِتَّ مَيْ ڢِكَڢِكِثٜىٰ، ڢُسْكَ تَبِيُ تَمُتُمْثٜىٰ، ڢُسْكَ تَ عُكُ تَظَاكِثٜىٰ دَ كُمَ ڢُسْكَ تَهُطُ تَغَغَّڢَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowane kerub yana da fuska huɗu. Fuska ta fari ta kerub ce, fuska ta biyu ta mutum ce, fuska ta uku ta zaki ce, fuska ta huɗu kuwa ta gaggafa ce.