Ezekiel 10:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da kerubobin suka tsaya cik, su ma sukan tsaya cik; kuma sa’ad da kerubobin suka tashi, sai su ma su tashi tare da su, domin ruhun rayayyun halittun yana a cikinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ سُكَ ڟَيَ، سَيْ ڧَڢَاڢُنْ سُو مَا سُڟَيَ؞ سَعَدَّ سُكَتَاشِ سَمَ، سَيْ سُو مَا سُتَاشِ سَمَ تَرٜىٰدَسُو؞ غَمَا رُوحٌ حَلِتُّو مَاسُ ڢِكَڢِكَنَّنْ يَنَ عَثِكِنْ ڧَڢَاڢُنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suka tsaya cik, sai ƙafafun su ma su tsaya cik, sa'ad da suka tashi sama, sai su kuma su tashi tare da su, gama ruhun talikan yana cikinsu.