Ezekiel 10:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ubangiji ya ce wa mutumin da yake saye da lilin, โKa shiga cikin daโirorin da suke ฦarฦashin kerubobi. Ka cika hannuwanka da garwashin wuta wanda yake tsakanin kerubobin ka kuma watsar da su a kan birnin.โ Yayinda nake dubawa, sai ya shiga.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ููู
ูุชูู
ููู ุฏูููููููฐ ุณูููููููฐ ุฏู ุฑูุบูุฑู ููููููู ยซุดูุบู ุชฺููููุงูููู ฺงฺูขูุงฺขููู ููููฐููููฐูููููุ ุชฺูงูุฑฺูงูุดููู ุญูููุชููู ู
ูุงุณู ฺขฺูููขูููููุ ููุซููู ุชฺูขููู ุญูููููููููู ุฏู ุบูุฑูููุดููู ููุชูุง ููุฏูู ุชูููููฐ ฺูููุงูููู ุญูููุชููู ู
ูุงุณู ฺขฺูููขูููููุ ููููุงฺูุฑูุฏู ุบูุฑูููุดููู ููุชูุง ุนูุจูุณู ุจูุฑูููููุยป ุณูุนูุฏูู ููููููฐ ุบูููุ ุณููู ููุดูุบูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ubangiji ya ce wa mutumin da yake saye da rigar lilin. โKa shiga ฦarฦashin ฦafafun kerubobin, ka cika tafin hannunka da garwashin wuta wanda yake tsakanin kerubobin, ka watsa bisa kan birnin.โ Na kuwa ga ya tafi.