Ezekiel 10:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan ne rayayyun halittun da na gani a ƙarƙashin Allah na Isra’ila kusa da Kogin Kebar, na kuma gane cewa su kerubobi ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ سُونٜىٰ حَلِتُّو مَاسُ ڢِكَڢِكَنْدَ نَغَنِ عَڧَرْڧَشِنْ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ عَبَاكِنْ كُواْغِنْ كٜىٰبَرْ؞ نَكُمَ سَنِ سُونٜىٰ حَلِتُّو مَاسُ ڢِكَڢِكَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne talikan da na gani a ƙarƙarshin kursiyin Allah na Isra'ila a bakin kogin Kebar, na kuwa sani su kerubobi ne.