Ezekiel 10:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowanne yana da fuskoki huɗu da fikafikai huɗu, a ƙarƙashin kuwa akwai wani abin da ya yi kamar hannuwan mutum.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَنّٜىٰنْسُ يَنَدَ ڢُسْكَ حُطُ دَ ڢِكَڢِكَيْ حُطُ، عَڧَرْڧَشِنْ ڢِكَڢِكَنْسُ سُنَدَ صِڢَّرْ حَنُّوَ كَمَرْ نَ یَنْ أَدَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowannensu yana da fuska huɗu, da fiffike huɗu. A ƙarƙashin fikafikansu suna da hannuwa irin na 'yan adam.