Ezekiel 10:22 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Fuskokinsu suna da kamanni ษ—aya da waษ—anda na gani kusa da Kogin Kebar. Kowanne ya tafi kai tsaye sosai.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽู…ูœู‰ูฐ ุฏูŽ ูƒูŽู…ูŽู†ู‘ูู†ู’ ฺขูุณู’ูƒููˆุงู’ูƒูู†ู’ุณูุŒ ฺขูุณู’ูƒููˆุงู’ูƒูู†ู’ ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽ ู†ูŽูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ู†ูŽุบูŽู†ู ุนูŽุจูŽุงูƒูู†ู’ ูƒููˆุงู’ุบูู†ู’ ูƒูœู‰ูฐุจูŽุฑู’ุž ุณูู†ูŽ ุชูŽฺขููŠูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐ ูƒูู…ูŽ ุจูŽุงุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽ ุฌููˆูŠูŽุง ุฌููƒูู†ู’ุณูุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamannin fuskokinsu kuma daidai yake da kamannin fuskokin da na gani a bakin kogin Kebar. Sai suka tafi, kowa ya nufi gabansa sosai.