Ezekiel 10:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kerubobin kuwa suna tsaye a gefen kudu na haikali saโad da mutumin ya shiga, sai girgije ya cika filin da yake can ciki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญูููุชููู ู
ูุงุณู ฺขฺูููขูููููููู ูููู ุณููู ฺูููููฐ ุงููุบูููฐฺขูููฐูู ููุฏู ููุบูุฏููู ุณูุนูุฏูู ู
ูุชูู
ููู ููุดูุบูุ ุบูุฑูุบูุฌูููฐ ููู
ู ููุซููู ฺขูููู ููุซููููู ุบูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kerubobin kuwa suna tsaye a gefen kudu na Haikalin a sa'ad da mutumin ya shiga, girgije kuma ya cika farfajiyar da take can ciki.