Ezekiel 10:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ษaukakar Ubangiji ya tashi daga bisa kerubobi ya tafi zuwa madogarar ฦofar haikali. Girgijen ya cika haikali, filin kuwa ya cika da hasken ษaukakar Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ฺงูููุดููู ุญูุตูููููฐูู ุทูููููููุฑู ููููููููฐูู ููุชูุงุดู ุฏูุบู ุญูููุชููู ู
ูุงุณู ฺขฺูููขููููู ุฐูููุง ุจูุงูููู ฺงููุงฺูขูุฑู ุบูุฏูููุ ุบูุฑูุบูุฌูููฐูู ูููู ููุซููู ุบูุฏูููุ ุญูุตูููููฐูู ุทูููููููุฑู ููููููููฐูู ููุง ุซููู ฺขูููููู ุซููููู ุบูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ฦaukakar Ubangiji ta tashi daga kan kerubobin zuwa ฦofar Haikalin. Girgije kuwa ya cika Haikalin, hasken zatin Ubangiji ya cika farfajiyar.