Ezekiel 10:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Ubangiji ya umarci mutumin da yake saye da lilin cewa, โKa ษibi wuta daga cikin tsakanin daโirorin, daga tsakanin kerubobin,โ sai mutumin ya shiga ya tsaya kusa da daโirar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุซู ู
ูุชูู
ูููููู ุฏูููููููฐ ุณูููููููฐ ุฏู ุฑูุบูุฑู ููููููู ุซูููฐูู ยซุทููููู ููุชูุง ููุฏูู ุชูููููฐ ุงฺูููููุงูููู ฺงฺูขูุงฺขููู ููููฐููููฐููููู ู
ูุงุณู ุฌููููุงููุงุ ุชฺูงูุฑฺูงูุดููู ุญูููุชููู ู
ูุงุณู ฺขฺูููขูููููุยป ุณููู ููุดูุบู ฺููููู ุงููุบูููฐฺขูููฐูู ฺงฺูขูุง ุทูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuwa umarci wanda yake saye da lilin ษin, ya ce, โKa ษibi wuta daga ฦarฦashin ฦafafun da suke tsakanin kerubobin.โ Sai ya tafi ya tsaya a gefen ฦafar.