Ezekiel 10:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan ษaya daga cikin kerubobin ya miฦa hannu zuwa wurin wutar da take tsakaninsu. Ya ษebo wutar daga ciki ya zuba a hannuwan mutumin da yake saye da lilin, shi kuwa ya karษa ya fita.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุทููู ุฏูุบู ุซููููู ุญูููุชููู ู
ูุงุณู ฺขฺูููขูููููููู ุชูู
ฺููงู ุญููููููุชู ุชูุจูุงูู ฺูููุงูููู ุญูููุชููููููู ุฐูููุง ููุฑููู ููุชูุฑู ุฏูุชูููููฐ ฺูููุงููููุณูุ ุณููู ุชูุทูุจู ููุชูุฑู ุชูุธูุจู ุนูุซููููู ุชฺูขููู ุญูููููููู ู
ูุชูู
ูููููู ุฏูููููููฐ ุณูููููููฐ ุฏู ุฑูุบูุฑู ูููููููุ ุดูููููู ููููุฑููปู ฺููขูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kerub kuwa ya miฦa hannunsa daga tsakanin kerubobi zuwa wurin wutar da take tsakanin kerubobin, ya ษebo wutar, ya zuba a ahannun mutumin da yake saye da rigar lilin. Shi kuwa ya karษa, ya fita.