Ezekiel 10:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
(A ƙarƙashin fikafikan kerubobin ana iya ganin abin da ya yi kamar hannuwan mutum.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَلِتُّو مَاسُ ڢِكَڢِكَنَّنْ كُوَ سُنَدَ أَبُ كَمَرْ صِڢَّرْ حَنُّنْ مُتُمْ عَڧَرْڧَشِنْ ڢِكَڢِكَنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kerubobin suna da hannuwa kamar na 'yan adam a ƙarƙashin fikafikansu.