Ezekiel 11:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ɗan mutum, ’yan’uwanka, ’yan’uwanka waɗanda suke danginka na cikinka da kuma dukan gidan Isra’ila su ne waɗanda mutanen Urushalima suka ce, ‘Su ne da nisa daga Ubangiji; an ba mu wannan ƙasa ta zama mallakarmu.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«يَا كَيْ طَنْ مُتُمْ، یَنْعُوَنْكَ دَ دَنْغِنْكَ دَ دُكَنْ غِدَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، سُونٜىٰ وَطَنْدَ مَذَوْنَنْ عُرُوشَلِيمَ سُكَيِ تَغَيَ مُسُ ثٜىٰوَ ‹كُنْيِ نِيسَ دَ يَهْوٜىٰهْ ، مُونٜىٰ عَكَ بَامُ غَادُوانْ ڧَسَرْ نَنْ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ɗan mutum, 'yan'uwanka, da danginka, da mutanenka da suke cikin bautar talala tare da kai, da dukan mutanen Isra'ila, su ne waɗanda mazaunan Urushalima suke ce musu, ‘Ku yi nisa da Ubangiji, mu aka mallakar wa wannan ƙasa.’