Ezekiel 11:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ce mini, โฦan mutum, waษannan su ne mutanen da suke ฦulla mugunta suna kuma ba da muguwa shawara a cikin wannan birni.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ู
ููู ยซููุง ูููู ุทููู ู
ูุชูู
ูุ ููุทูููููู ุณููููููฐ ู
ูุชูููููฐูู ุฏูุณูููููฐ ฺงูููู ูููููููุงููููู ู
ูุบูููุชูุงุ ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุจูุงุฏู ู
ููุบูููุฑู ุดูููุฑูุง ุนูุซููููู ุจูุฑููููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce mini, โฦan mutum, waษannan su ne mutanen da suke ฦulla mugunta, waษanda suke ba da muguwar shawara a cikin birnin.