Ezekiel 11:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ɗaukakar Ubangiji ta haura daga cikin birnin ta sauka a bisa dutse gabas da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڧُنْشِنْ حَصْكٜىٰنْ طَوْكَكَرْ يَهْوٜىٰهْ يَتَاشِ دَغَ ڟَكِيَرْ بِرْنِنْ، يَڟَيَ عَكَنْ تُدُ وَنْدَ يَكٜىٰ تَغَبَسْ دَ بِرْنِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ɗaukakar Ubangiji ta bar tsakiyar birni, ta tsaya a bisa kan dutse wanda yake wajen gabas da birnin.